23 Mayu 2017 - 06:10
Gangamin kiran a gaggauta sakin Sheikh El-Zakzaky - Rahoton wasu hotuna

A yau Litinin 22 ga watan Mayu 2017, 'yan uwa sun gabatar da wani gangami na lumana na kiran a gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky, a gaban ofishin hukumar kare hakin bil adama ta kasa watau NHRC. Sai dai kamar lokutan baya jami'an tsaron kasar sun yi amfani da ruwan zafi.

W

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

anda suka dinga antayawa akan masu gangamin da kuma gaban ofishin na NHRC da dukkanin masu ratsawa.

Sheikh El-Zakzaky dai yana tsare yau kusan shekara biyu ba tare da an gurfanar da shi a gaban kotu ba.

Haka nan kuma gwamnatin kasar ta Nigeria tayi watsi da umurnin kotun koli na kasar wadda ta bada umurnin a saki jagoran cikin wa'adi na tsawon kwanaki 45.